Skip to content

Meremoth

6 ayoyi · 1 ɗan gida

An kuma san shi da: Meraioth

Ayoyin da suka ambaci Meremoth

  1. A rana ta huɗu muka tafi haikalin Allah, muka auna azurfa, da zinariya, da tsarkakan kwanonin, muka ba Meremot ɗan Uriya firist, da Eleyazar ɗan Finehas yana tare da shi, da kuma Lawiyawan nan, wato, Yozabad ɗan Yeshuwa, da Nowadiya ɗan Binnuyi.

  2. Kusa da su kuma, Meremot ɗan Uriya, ɗan Hakkoz ne ya yi gyare-gyaren. Biye da shi kuma sai Meshullam ɗan Berekiya, ɗan Meshezabel ya yi gyare-gyare. Kusa da shi Zadok ɗan Ba’ana shi ma ya yi gyare-gyare.

  3. Biye da shi, Meremot ɗan Uriya, ɗan Hakkoz, ya yi gyaran wani sashe, daga mashigin gidan Eliyashib zuwa ƙarshensa.

  4. da Harim, da Meremot, da Obadiya,

  5. Shekaniya, Rehum, Meremot,

  6. na iyalin Harim, Adna; na iyalin Merahiyot, Helkai;