Luke
An kuma san shi da: Lucas
Ayoyin da suka ambaci Luke
Luka ƙaunataccen likitan nan, da kuma Demas suna gaishe ku.
Luka ne kaɗai yake tare da ni. Ka nemi Markus ku zo tare, domin yana da amfani a gare ni cikin hidimata.
Haka kuma Markus, Aristarkus, Demas da kuma Luka, abokan aikina.