Skip to content

Jedidah

1 aya · 3 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Jedidah

  1. Yosiya yana da shekara takwas sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki shekara talatin da ɗaya a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Yedida ’yar Adahiya; mutuniyar Bozkat.