Tsallake zuwa abun ciki

Huppim

2 ayoyi · 3 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Huppim

  1. Shuffiyawa da Huffiyawa zuriyar Ir ne, kuma Hushiyawa zuriyar Aher ne.

  2. Makir ya auri mata daga cikin Huffiyawa da Shuffiyawa. ’Yar’uwarsa ita ce Ma’aka. Wani daga zuriyar, sunansa Zelofehad, shi yana da ’ya’yan mata ne kawai.