Tsallake zuwa abun ciki

Eldaah

2 ayoyi · 5 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Eldaah

  1. ’Ya’yan Midiyan maza su ne, Efa, Efer, Hanok, Abida, da kuma Elda’a. Dukan waɗannan zuriyar Ketura ce.

  2. ’Ya’yan Midiyan maza su ne, Efa, Efer, Hanok, Abida da Elda’a. Dukan waɗannan su ne zuriyar Ketura.