Skip to content

Eglah

2 ayoyi · 2 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Eglah

  1. na shida kuma shi ne Itireyam, ɗan Egla matar Dawuda. An haifi waɗannan wa Dawuda a Hebron.

  2. na biyar, Shefatiya ɗan Abital; da kuma na shida, Itireyam ta wurin matarsa Egla.