Skip to content

Beno

2 ayoyi · 4 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Beno

  1. ’Ya’yan Merari su ne, Mali da Mushi. Ɗan Ya’aziya shi ne, Beno.

  2. ’Ya’yan Merari su ne, daga Ya’aziya, Beno, Shoham, Zakkur da Ibri.