Skip to content
Zabura 83:1-2

Marubucin zabura ya yi kuka yana neman Allah ya sa baki

Zabura 83:1-2
1
Waƙa ce. Zabura ta Asaf. Ya Allah, kada ka yi shiru; kada ka tsaya cik, ya Allah, kada ka daina motsi.
2
Dubi yadda abokan gābanka suke fariya, dubi yadda maƙiyanka suke ɗaga kansu.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options