Skip to content
Zabura 143:3-4

Ƙorafin Tsanantawa da Fid da Rai

Zabura 143:3-4
3
Abokin gāba yana fafarata, ya murƙushe ni har ƙasa; ya sa ina zama a cikin duhu kamar waɗanda suka mutu tun tuni.
4
Ta haka ƙarfina ya ƙare a cikina zuciyata ta damu ƙwarai.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options