Skip to content
Zabura 122:1-2

Isowa Urushalima Cikin Farin Ciki

Zabura 122:1-2
1
Waƙar haurawa. Ta Dawuda. Na yi farin ciki tare da waɗanda suka ce da ni, “Bari mu tafi gidan Ubangiji.”
2
Ƙafafunmu suna tsaye a ƙofofinki, ya Urushalima.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options