Tsallake zuwa abun ciki
Karin Magana 14:26-27

Tsoron Ubangiji: Tsaro na gaskiya

Karin Magana 14:26-27
26
Duk mai tsoron Ubangiji yana da zaunannen mafaka, kuma ga ’ya’yansa zai zama mafaka.
27
Tsoron Ubangiji shi ne maɓulɓular rai yakan juye mutum daga tarkon mutuwa.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options