Skip to content
Ƙidaya 35:31-32

Ƙidaya 35:31-32

31
“ ‘Kada a karɓi fansa don ran wanda ya yi kisankai, wanda ya cancanci mutuwa. Lalle ne a kashe shi.
32
“ ‘Kada a karɓi fansa saboda wanda ya tsere zuwa birnin mafaka don yă koma yă zauna gidansa tun babban firist bai rasu ba.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 75 chars

Options