Nehemiya 12:1-9
1
Waɗannan su ne firistoci da Lawiyawa waɗanda suka komo tare da Zerubbabel ɗan Sheyaltiyel da kuma Yeshuwa. Serahiya, Irmiya, Ezra,
2
Amariya, Malluk, Hattush
3
Shekaniya, Rehum, Meremot,
4
Iddo, Ginneton, Abiya,
5
Miyamin, Mowadiya, Bilga,
6
Shemahiya, Yohiyarib, Yedahiya,
7
Sallu, Amok, Hilkiya da Yedahiya. Waɗannan su ne shugabannin firistoci da ’yan’uwansu a kwanakin Yeshuwa.
8
Lawiyawan su ne Yeshuwa, Binnuyi, Kadmiyel, Sherebiya, Yahuda, da kuma Mattaniya, wanda tare da ’yan’uwansa yake lura da waƙoƙin godiya.
9
Bakbukiya da Unni, ’yan’uwansu sun tsaya ɗaura da su a hidimomi.
Settings