Skip to content
Luka 4:14-15

Yesu ya fara hidima a Galili

Luka 4:14-15
14
Yesu ya koma Galili cikin ikon Ruhu. Labarinsa kuwa ya bazu ko’ina a ƙauyuka.
15
Ya yi ta koyarwa a majami’unsu, kowa kuwa ya yabe shi.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options