Tsallake zuwa abun ciki
Firistoci 27:14-15

Ƙididdigar Gidajen da Aka Keɓe

Firistoci 27:14-15
14
“ ‘In mutum ya miƙa gidansa a matsayin wani abu mai tsarki ga Ubangiji, firist zai daidaita dacewar ko mai kyau ne, ko marar kyau. Duk darajar da firist ya kimanta, haka za tă zama.
15
In mutumin da ya keɓe gidansa ya fanshe shi, dole yă ƙara kashi ɗaya bisa biyar na darajar, gidan kuma zai zama nasa.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options