Skip to content
Ishaya 10:10-11

Ishaya 10:10-11

10
Yadda hannuna ya ƙwace mulkokin gumaka, mulkokin da siffofinsu suka fi na Urushalima da Samariya,
11
ba zan yi da Urushalima da siffofinta yadda na yi da Samariya da gumakanta ba?’ ”
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 75 chars

Options