Skip to content
Farawa 32:1-2

Yakubu ya gamu da rundunar Allah a Mahanayim

Farawa 32:1-2
1
Yaƙub shi ma ya kama hanyarsa, sai mala’ikun Allah suka sadu da shi.
2
Sa’ad da Yaƙub ya gan su sai ya ce, “Wannan sansanin Allah ne!” Saboda haka ya kira wannan wuri Mahanayim.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options