Skip to content
Farawa 1:1-2

Ayyukan farko na halitta

Farawa 1:1-2
1
A farko-farko, Allah ya halicci sama da ƙasa.
2
To, ƙasa dai ba ta da siffa, babu kuma kome a cikinta, duhu ne kawai ya rufe ko’ina, Ruhun Allah kuwa yana yawo a kan ruwan.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options