Skip to content
Maimaitawar Shari’a 16:16-17

Aikin Hajji na Shekara-shekara

Maimaitawar Shari’a 16:16-17
16
Sau uku a shekara dukan maza su bayyana a gaban Ubangiji Allahnku a wurin da ya zaɓa; a Bikin Burodi Marar Yisti, da a Bikin Makoni, da kuma a Bikin Tabanakul. Babu wani da zai bayyana a gaban Ubangiji hannu wofi.
17
Dole kowannenku yă kawo kyauta daidai yadda Ubangiji Allahnku ya albarkace shi.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options