Skip to content
Maimaitawar Shari’a 14:4-5

Maimaitawar Shari’a 14:4-5

4
Waɗannan su ne dabbobin da za ku iya ci, saniya, tunkiya, akuya,
5
mariri, barewa, mariya, makwarna, mazo, gada da kuma tunkiyar dutse.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Options