Skip to content
Maimaitawar Shari’a 12:23-24

Maimaitawar Shari’a 12:23-24

23
Amma ku tabbata ba ku ci jinin ba, domin jini ne rai, ba kuwa za ku ci rai cikin naman ba.
24
Ba za ku ci jini ba, ku zubar da shi a ƙasa kamar ruwa.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Options