Skip to content
1 Sama’ila 8:1-3

’Ya’yan Sama’ila Sun Yi Hukunci Ba Daidai Ba

1 Sama’ila 8:1-3
1
Da Sama’ila ya tsufa, sai ya naɗa ’ya’yansa maza su zama alƙalan Isra’ila.
2
Sunan ɗansa na fari Yowel, na biyu kuwa Abiya. Suka yi alƙalanci a Beyersheba.
3
Amma ’ya’yansa ba su bi hanyar mahaifinsu ba. Suka mai da hankalinsu ga neman kuɗi da cin hanci, suna kuma danne gaskiya.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options