Skip to content
1 Tarihi 9:14-16

Lawiyawa da Hidimar Haikali

1 Tarihi 9:14-16
14
Na Lawiyawa su ne, Shemahiya ɗan Hasshub, ɗan Azrikam, ɗan Hashabiya, mutumin Merari;
15
Bakbakkar, Heresh, Galal da Mattaniya ɗan Mika, ɗan Zikri, ɗan Asaf;
16
Obadiya ɗan Shemahiya, ɗan Galal, ɗan Yedutun; da Berekiya ɗan Asa, ɗan Elkana, wanda ya zauna a ƙauyukan Netofawa.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options