Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wonderful

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Ya ce, “Me ya sa kake tambaya sunana? Ai, ya wuce fahimta.”

  2. Gama a gare mu an haifa mana yaro, a gare mu an ba da ɗa, gwamnati za tă kasance a kafaɗarsa. Za a ce da shi Mashawarci Mai Banmamaki, Allah Maɗaukaki Uban Madawwami, Sarkin Salama.