Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Willow: General references

3 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da General references

  1. A rana ta fari, za ku ɗebi zaɓaɓɓun ’ya’yan itatuwa daga itatuwa, da rassan dabino, rassa masu ganye, da kuma ganyayen itacen wardi na rafi, ku yi farin ciki a gaban Ubangiji Allahnku, kwana bakwai.

  2. A can a kan rassan itatuwa muka rataye garayunmu,

  3. “ ‘Ta ɗebi waɗansu irin ƙasarku ta sa a ƙasa mai taƙi. Ta shuka shi kamar itacen wardi kusa da ruwa mai yawa,