Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scape Goat: Sent into the wilderness by the hands of a fit person

2 ayoyi · 7 fannoni

Ayoyi game da Sent into the wilderness by the hands of a fit person

  1. Haruna zai ɗibiya hannuwansa a kan akuya mai ran, yă furta a kansa dukan mugunta da tawayen Isra’ilawa, dukan zunubansu, yă kuma sa su a kan akuyan. Zai kori akuyan zuwa cikin jeji a hannun mutumin da aka ba shi aikin yin haka.

  2. Akuyan zai ɗauka a kansa dukan zunubansu zuwa kaɗaitaccen wuri, a can mutumin zai sake shi a jeji.