Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tebeth: The tenth month (January).
Ayoyi game da The tenth month (January).
Aka kai Esta wurin Sarki Zerzes a mazaunin sarauta a wata na goma, watan Tebet, a shekara ta bakwai ta mulkinsa.
A shekara ta goma, a wata na goma, a rana ta goma sha biyu, maganar Ubangiji ta zo mini cewa,