Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tapestry: Gold thread woven in
Ayoyi game da Gold thread woven in
Suka bubbuga zinariya ta zama falle, suka yayyanka ta zare-zare don su yi saƙa da ita, tare da zane na shuɗi, da na shunayya, da na jan zare, da na lallausan lilin, aikin gwani mai fasaha.