Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tanning

3 ayoyi

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Bitrus ya zauna a Yoffa na ɗan lokaci tare da wani mai aikin fatu mai suna Siman.

  2. Yanzu sai ka aiki mutane zuwa Yoffa su dawo da wani mutum mai suna Siman wanda ake kira Bitrus.

  3. Yana zama tare da Siman, mai aikin fatu, wanda gidansa ke bakin teku.”