Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabrimon: Father of Ben-Hadad.

1 aya · 1 fanni

Ayoyi game da Father of Ben-Hadad.

  1. Sai Asa ya ɗauki dukan azurfa da kuma zinariyar da suka rage a ma’ajin haikalin Ubangiji da kuma nasa fadan, ya ba da su ga wani shugabansa, ya kuma aika da su zuwa ga Ben-Hadad ɗan Tabrimmon, ɗan Heziyon, sarkin Aram, wanda yake mulki a Damaskus.