Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Swallow: Chattering of, figurative of the mourning of the afflicted
Ayoyi game da Chattering of, figurative of the mourning of the afflicted
Na yi kuka kamar mashirare ko zalɓe, na yi kuka kamar kurciya mai makoki. Idanuna suka rasa ƙarfi yayinda na duba sammai. Na damu; Ya Ubangiji, ka taimake ni!”