Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spiritual Blindness: The wicked wilfully guilty of

3 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da The wicked wilfully guilty of

  1. gama abin da ana iya sani game da Allah a bayyane yake a gare su, domin Allah ya bayyana musu shi.

  2. Gama tun halittar duniya halayen Allah marar ganuwa, madawwamin ikonsa da kuma allahntakarsa, ana iya ganinsu sarai, ana fahimtarsu ta wurin abubuwan da Allah ya halitta, domin kada mutane su sami wata hujja.

  3. Gama ko da yake sun san Allah, ba su ɗaukaka shi a matsayin Allah ko su gode masa ba, sai dai tunaninsu ya zama banza, zukatansu masu wauta kuma suka duhunta.