Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spirit: Called inner man
Ayoyi game da Called inner man
Gama a ciki-cikina ina farin cikin da dokar Allah;
Ina addu’a cewa daga yalwar ɗaukakarsa zai ƙarfafa ku da iko daga ciki ta wurin Ruhunsa.