Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shield: Different kinds of, designated as buckler, shield, target

2 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da Different kinds of, designated as buckler, shield, target

  1. Ka ɗauki garkuwa da kuma makami; ka tashi ka taimake ni.

  2. Zan juyar da kai, in sa ƙugiyoyi a muƙamuƙanka in fitar da kai tare da dukan sojojinka, dawakanka, mahayan dawakanka saye da makamai, da kuma jama’a mai girma masu riƙe da garkuwoyi manya da ƙanana, dukansu da takuba a zāre.