Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sheshan
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Ɗan Affayim shi ne, Ishi, wanda shi ne mahaifin Sheshan. Sheshan shi ne mahaifin Alai.
Sheshan ba shi da ’ya’ya maza, sai ’ya’ya mata kawai. Yana da bawa mutumin Masar mai suna Yarha.
Sheshan ya ba da ’yarsa aure ga bawansa Yarha, ta kuwa haifa masa Attai.