Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Scurvy: General references

1 aya · 1 fanni

Ayoyi game da General references

  1. Kada ku miƙa wa Ubangiji dabbobi makafi, ko naƙasassu, ko masu gundumi, ko masu ɗiga, ko masu susa, ko masu kirci. Kada ku sa wani daga cikin waɗannan a bisa bagade a matsayin hadaya, gama hadaya ce da aka ƙone da wuta ga Ubangiji.