Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Scall
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
firist zai bincike mikin, in ya yi zurfi fiye da fatar jiki, gashin ya zama rawaya, ya kuma zama siriri, firist zai furta wannan mutum marar tsarki; ƙaiƙayi ne, cuta mai yaɗuwa ce na kai ko na gemu.