Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sacred Anointing: Priests
Ayoyi game da Priests
Sa’an nan ka sa wa Haruna tsarkakun riguna, ka shafe shi, ka kuma keɓe shi don yă yi mini hidima a matsayin firist.
Ka kawo ’ya’yansa maza ka sa musu taguwoyi.
Ka shafe su yadda ka shafe mahaifinsu, don su yi mini hidima a matsayin firistoci. Shafe musu man, zai sa su zama firistoci na ɗinɗinɗin, dukan zamanansu.”