Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Refuge

1 aya · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Allah ba ya karya! Haka ma alkawuransa da rantsuwarsa abubuwa biyu ne da ba a iya canjawa. Mun gudu zuwa wurin Allah domin kāriya. Ya kamata alkawuransa su ƙarfafawa sosai mu riƙe begen nan da yake gabanmu.