Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pur

1 aya · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. A shekara ta goma sha biyu ta Sarki Zerzes, a wata na farko, watan Nisan, sai suka jefa fur (wato, ƙuri’a) a gaban Haman don a zaɓi rana da watan da zai dace da ƙulle-ƙullen. Sai ƙuri’a ta fāɗa a kan wata na goma sha biyu, wato, watan Adar.