Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prognostication

1 aya · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Dukan shawarwarin da kika samu sun dai gajiyar da ke ne kawai! Bari masananki na taurari su zo gaba, waɗannan masu zāna taswirar sammai suna kuma faɗa miki dukan abin da zai faru da ke wata-wata, bari su cece ki daga abin da zai faru da ke.