Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pestilence

2 ayoyi · 1 fanni

Nemi "Pestilence"

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. to, zan yi muku wannan. Zan kawo muku abin bantsoro, cututtuka da zazzaɓin da zai lalatar da idonku, yă kuma sa ranku a wahala. Za ku shuka iri a banza, domin abokan gābanku ne za su ci.

  2. Zan kawo takobi a kanku don in yi ramuwa saboda karya alkawarin da kuka yi. Sa’ad da kuka janye zuwa cikin biranenku, zan aika da annoba a cikinku, za a kuwa ba da ku ga hannun abokan gāba.