Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Perfume: Used in the tabernacle
Ayoyi game da Used in the tabernacle
“Haruna zai ƙone turare a bisa bagaden kowace safiya, sa’ad da yake shirya fitilu.
Suka kawo kayan yaji da man zaitun don fitila da don man shafewa da kuma don turare mai ƙanshi.