Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pelaiah: 2. A Levite who assisted Ezra in instructing the people in the law
Ayoyi game da 2. A Levite who assisted Ezra in instructing the people in the law
Lawiyawa, wato, su Yeshuwa, Bani, Sherebiya, Yamin, Akkub, Shabbetai, Hodiya, Ma’asehiya, Kelita, Azariya, Yozabad, Hanan da Felahiya, suka koyar da mutane a cikin Dokar yayinda mutane suke a tsaye a can.
’yan’uwansu kuwa su ne, Shebaniya, da Hodiya, da Kelita, da Felahiya, da Hanan,