Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paper

1 aya · 1 fanni

Nemi "Paper"

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Ina da abubuwa da dama da zan rubuta muku, sai dai ba na so in yi amfani da takarda da inki in rubuta. A maimako, ina fata in ziyarce ku in kuma yi magana da ku fuska da fuska, domin farin cikinmu yă zama cikakke.