Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nose: Mutilated

1 aya · 2 fannoni

Ayoyi game da Mutilated

  1. Zan nuna fushin kishina a kanki, za su kuwa wulaƙanta ki da fushi. Za su yanke hancinki da kunnuwanki, waɗanda suka rage miki kuma za a kashe su da takobi. Za su kama ’ya’yanki maza da mata, waɗanda suka rage miki kuwa za a ƙone su da wuta.