Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nitre

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Kamar wanda ya tuɓe riga a ranar da ake sanyi, ko kuwa kamar zuba ruwan tsami a kanwa, haka yake da mai rera waƙoƙi ga mai baƙin ciki.

  2. Ko da yake ka wanke kanka da sabulu ka yi amfani da sabulu mai yawa, duk da haka har yanzu tabon laifinka yana nan a gabana,” in ji Ubangiji Mai Iko Duka.