Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nehushta
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Yehohiyakim ya huta da kakanninsa. Yehohiyacin ɗansa ya gāje shi.
Yehohiyacin yana da shekara goma sha takwas da ya zama sarki, ya kuma yi mulki wata uku a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Nehushta ’yar Elnatan, mutuniyar Urushalima.