Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nathan-Melech: An idolatrous chamberlain.

1 aya · 1 fanni

Ayoyi game da An idolatrous chamberlain.

  1. Ya kawar da dawakan nan da sarakunan Yahuda suka keɓe wa gumakan nan na rana daga mashigin haikalin Ubangiji. Waɗannan dawakan suna kusa da ɗakin Natan Melek, ɗaya daga cikin dattawan sarki. Yosiya ya kuma ƙone kekunan yaƙi a yin sujada ga gumakan nan rana.