Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mortar: Figurative
Ayoyi game da Figurative
“Na zuga wani daga arewa, ya kuwa zo, wani daga inda rana ke fitowa wanda yake kira bisa sunana. Yana takawa a kan masu mulki kamar da taɓarya, sai ka ce maginin tukwane yana taka laka.